Iri |
Kisan Kiyashi shooting (en) ![]() |
---|---|
Kwanan watan | 27 ga Yuli, 2019 |
Wuri |
Nganzai Jihar Borno |
Adadin waɗanda suka rasu | 65 |
Adadin waɗanda suka samu raunuka | 10 |
Perpetrator (en) ![]() | Boko Haram |
A ranar 27 ga watan Yulin 2019 wasu ‘ yan ta’addan Boko Haram sun buɗewa wasu mutane wuta wadanda ke tafiya zuwa jana’iza a gundumar Nganzai da ke jihar Bornon Najeriya. Aƙalla mutane 65 ne aka kashe a harin sannan wasu 10 da suka jikkata na kwance a asibiti.[1] An kai harin ne a wani ɓangare na ƙungiyar Boko Haram.[2]
© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search